Amfanin Rake Ajikin Dan Adam
AMFANIN RAKE A JIKIN DAN ADAM
A wannan yanayin ne za ka ga ana tallan
Rake a duk fadin garuruwan Arewa.
Mutane kan kira ma su rake su saya don zaki.
Amma amfanin Rake ya wuce nan.
Ga wasu daga cikin amfanin Rake nan:
1. Yana karfafa garkuwan Jiki Yana
taimakawa wajen kare cutar sanyi, mura da
cutar daji.
2. Yana kara ruwan Jiki da karfi musamman
ga masu aikin karfi ko aiki
cikin rana.
3. Yana taimaka ma Hanta, Zuciya, Ciki, Ido,
Kwakwalwa da Al'aura.
4. Yana taimakon Koda wajen hada fitsari
da kyau.
5. Yana gyara Fata saboda sinadarin glycolic
acid dake cikinsa.
6. Yana wanke Hakora (amma yana da kyau
ka kuskure baki bayan kasha saboda
kwayoyin cuta na iya samun zakin a
matsayin abinci).
7. Gara ka sha Rake da ka sayi lemun
kwalba don ya fi su amfani.
8. Yana maganin yunwa kuma baya da illa
ga masu cutar ciwon suga.

Comments
Post a Comment